A yanzu zaku iya amfani da AI Wato artificial intelligence Domin chanza tsarin hotunan da kuka dauka da wayar ku.

Babu bukatar amfani da PHOTO SHOP ko wani photo editor, wannan ai zai iya maka komai Anan take.


Step #1

Ka buɗe Camera 🤳 wayar ka ka ɗauki hotunan da kake so ka Yi editing.


Step  #3



Ka buÉ—e account a adobe firefly website, ka danna akan GENERATIVE FILL, se kayi upload na hotun da ka dauka, se ka danna akan insert .

DAGA nan se ka fara Brush 🖌️ na inda kake so ka sauya, ko ka saka wani Abu.



Wannan shi ne yadda hoton ya koma Bayan nayi editing da Ai.

Step #3 :- the last step


Ka je a remaker.ai ka danna > image upscaler> upload your photo> ka danna> upscale.
Se kayi download na hoton ka.