Introduction
A cikin wannan post zan nuna muku yadda ake samun kuɗi mako dai a cikin wannan sabon Company mai suna qubitscube .
Minene qubitscube Company?
Qubitscube Company ne na quantitative trading, da yake ba mutum damar samun kuɗi ta hanyar saka jari kana trading da robot.
A cikin qubitscube mutum ba shi yake trading da kansa ba, robot ne yake masa trading yana saka masa kaso na roba a cikin jarin sa, a kowane lokaci ka gabatar da kasuwanci (trading) a ciki.
Yadda ake samun kuɗi da qubitscube Company
Qubitscube sun tsara Company su ne ta yadda kowa zai iya samun kuɗi a cikin sauke ko ba tare da yana da ilmin trading a kasuwar crypto ba.
Kawai zaka saka jari ne, ka ba robot dama ya maka kasuwanci kana samun roba.
Tsarin kasuwanci a qubitscube Company
Akwai tsaruka uku na kasuwanci a qubitscube:-
- Tsarin Sa'o'i 4 ( 4 hours)
- Tsarin Sa'o'i 12 (12 hours)
- Tsarin Sa'o'i 24 ( 24 hours.
Ko wane daga cikin su zaka iya fara wa da kimanin dalar america Goma ($10) , in banda Tsarin 24 hours, shi kam se in kana da jarin Dalar Amirka dari ($100) ko sama da haka.
Zuwa yaushe ne zan iya cire kuɗi na?
Zaka iya cire kuɗin ka gaba ɗaya a kowane lokaci kake so matukar robot bai shiga kasuwa ba a wannan lokaci.
Kuma zaka iya saka kuɗi (deposit) da cirewa (withdraw) da dollar 💵 ko Naira .
Nawa ake samu kullum ?
Ribar da ake samu kullum yana da alaka ne da Irin jarin da mutum ya saka misali, wanda ya saka Dala $100 yafi wanda ya saka Dala $20 samun kuɗi.
A takaice dai kowa ya na samun 1-3% na jarin da ya saka kullum, kuma zai iya cire ribar da kuɗin ko wane lokaci.
Shin suna biyan albashi ga Wanda suka cancanta?
Eh, qubitscube suna bada albashin dubu dari da ashirin da daya ($80) (N121,840) ga Duk wanda yake da mabiya 10 suna trading kareshinsa a Duk wata.
Ko albashin $120 idan suka kai mutum 20.
Kuma suna baka 10% na ribar da mabiyan ka suke samu a kullum, idan yana samun $100 Kullum Kai kuma zaka samu $10 kullum ta ɓangarensa.
Shin wannan Company kuwa zai dade?
Sosai kuwa alamu suna nuna cewa wannan Company zai dade sosai ana morewa dashi, Sabo da haka idan kana da sha'awa zaka iya jonawa ta wannan LINK
https://m.qubitscube.com/#/pages/login/invite?invitecode=4115793
Yadda ake aiki da robot
Allah ya sa mu dace Ameen.


0 Comments