A yau ɗin nan ne dai CBN babban bankin Najeriya ya ya bada damar ci gaba da hada hadar kuɗin crypto a Nigeria .
Wannan dai na faruwa ne bayan haramta hada hadar kuɗin na crypto da bankin CBN yayi a shekarar 2021.
Inda aka haramta wa bankuna da kamfanonin na hada hadar kuɗi yin hada hadar kuɗaɗen crypto , saboda kasadar da ake samu a cikin wannan hada hadar.
Amma a yanzu CBN ya bada damar bankuna su buɗe ma matanen Nigeria account na hada hadar kuɗin crypto, a bisa dokokin da aka tanadar, duk haka dai bankin CBN ya haramtawa bankuna da kuma financial institutions da Yi hada hadar kuɗin crypto su da kansu, ko suyi holding na kuɗaɗen crypto din.
Bincike! Ya nib.
una cewa hada hadar kuɗin crypto tana hauhawa zuwa kaso 9% acikin kowane shekara zuwa $56.7 billion a cikin shekarar 2022 zuwa 203.
Chairman na CBN ne ya fadi wa bayani
.jpeg)
0 Comments