Kamar yadda muka sani akwai tarin platforms da suke daukar dogon lokaci suna biya ba Wata matsala!, Dai Daga cikin wa yannan platforms shine FLY.

A cikin wannan sabon posting zanyi magana akan platform Wato FLY  da kuma hanyoyi uku da ake samun kuɗi da shi 😄 .

Ku lura🥸...!

Akwai alamomi da ake lura dasu a cikin ko wane irin platform, wa ƴanda suke nuna cewa platform zai Dade 😄 ko ba zai Dade ba😔, Abin burgewa shine  wannan platform na Fly ya  cika wa yannan ka idoji.




social media marketing


Me nene fly 

FLY platform, wani company ne dake da da zama  a Nigeria, Domin bawa yan Nijeriya damar samun kuɗi dashi ta hanyar yin TASK, Wato zaka kalli video Na sakon biyar, se a biya ka.

Amma adadin kuɗin da kake samu yana alaka da level ɗin da kake.


Fly company ne da sukeda tsaruka masu inganci da zaku iya samun makodan kudi dashi, akwai hanyoyi guda uku masu matukar muhimmanci da ake samun kudi da wannan company.

Gasu kamar haka

  1. investment option
  2. Team rebate 
  3. Monthly salary 

Investment

tsarin investment a Fly, tsari ne mai matukar muhimmanci ga mai son samun kuɗi da platforms,  domin kuwa zaka saka kuɗi ne wanda zaka mayar da uwar kuɗi a wata ɗaya, kuma kaci gaba da cire reba tsawon shekara daya 1.
Ta yadda kullum Zaka riqa cire ribar da kake samu zuwa bankin ka ba tare da wata tangarda ba!.

Tsarin saka hannun jari a cikin Fly platform yana da matukar sauki, domin kuwa Zaka iya farawa da ₦18,000 kacal.



Promotion program

Fly promotion event tsari ne da yake baka damar samun maƙodan kuɗi ta hanyar gayyato abokanka domin saka hannun jari a cikin wannan company.

Misali idan ka gayyato abokin ka ya saka 100k zasu baka 11,000 kyauta ✅  .

Bonus 💲

Akwai wasu lokuta da Fly suke ware wa Domin kara yawan kuɗin Duk wanda ya ke promotion na company su, misali idan ka gayyaci abokin ka ya saka sayi wani level, za'a baka additional rewards.

Yanzu Tun da ka fahimci yadda wannan company yake aiki, kai tsaye bari in nuna maka yadda za kayi register, da yadda ake saka kuɗi,da yadda ake cirewa (Wato withdraw).

Nayi bayanin Fly 💸 sosai a cikin wannan video


Daga karshe:

Btmining platform platform ne wanda yake da tsari mai kyau kuma yanzu yana biya babu Wata matsala.