Kamar yadda muka sani akwai tarin platforms da suke daukar dogon lokaci suna biya ba Wata matsala!, Dai Daga cikin wa yannan platforms shine FLY.
A cikin wannan sabon posting zanyi magana akan platform Wato FLY da kuma hanyoyi uku da ake samun kuɗi da shi 😄 .
Ku lura🥸...!
Akwai alamomi da ake lura dasu a cikin ko wane irin platform, wa ƴanda suke nuna cewa platform zai Dade 😄 ko ba zai Dade ba😔, Abin burgewa shine wannan platform na Fly ya cika wa yannan ka idoji.
![]() |
| social media marketing |
Me nene fly
FLY platform, wani company ne dake da da zama a Nigeria, Domin bawa yan Nijeriya damar samun kuɗi dashi ta hanyar yin TASK, Wato zaka kalli video Na sakon biyar, se a biya ka.
Amma adadin kuɗin da kake samu yana alaka da level ɗin da kake.
Fly company ne da sukeda tsaruka masu inganci da zaku iya samun makodan kudi dashi, akwai hanyoyi guda uku masu matukar muhimmanci da ake samun kudi da wannan company.
Gasu kamar haka
- investment option
- Team rebate
- Monthly salary
Investment
Promotion program
Bonus 💲
Yanzu Tun da ka fahimci yadda wannan company yake aiki, kai tsaye bari in nuna maka yadda za kayi register, da yadda ake saka kuɗi,da yadda ake cirewa (Wato withdraw).
Nayi bayanin Fly 💸 sosai a cikin wannan video

0 Comments